Lyrks
Lyrks
Sign In
Cover Art

Kallo Lyrics by Morell

2018

Ehu prrreyyy
Nagooode
Smiley beats
Eh eh
Kana gani na wannan ba na huda ganye fa Ina ya kallon su kawai ka gane?

Chorus
Sun zo kallo mun Koma Kallon su (Muna kallon su)
Sun zo kwallo kuma sunzo da kwallon su (kwallon su)
An gwada wasa kuma mun nuna munfisu (wallahi mun fisu)
Shaho na nan zuwa tashi dawisu

Sun zo kallo mun Koma Kallon su (Muna kallon su)
Sun zo kwallo kuma sunzo da kwallon su (kwallon su)
An gwada wasa kuma mun nuna munfisu (wallahi mun fisu)
Shaho na nan zuwa tashi dawisu

Muna Kai kamar hula Muna kai
Ana kan damu na Ana kai
Amma kullum
Zasu gan idan kana hawa sama sama

Verse one
Gani suke wasa muka zoyi
Ban barin sisi (cc) kamar audu maikori
Tambarin doki kan hula yane hafeez
Kam bala’i bala’i ne zasu gani
Eh mana
Nobody can do it like this
No man ah go hard on chunez like this
Peng tings everywhere tryna blow man kiss
Shit so cold
Man I can’t feel my wrist
Yeah!
Beg me please dududududdu when I grab my piece
You don’t wanna f**k with a n***a like me
You say you got bars but you’re not like
You’re not jet-Li
You don’t know taichi
Kar a gwada mana wawanci
Yeah nuna musu banbancin
We kill it in hausa da turanci
Aii ta arewan daban take
Bata kare wa karuwa take
Gatan arewa nan na dake
Daga arewa har can sallake
Maimaita musu dan basu gane ba mu karfafa mu suke basu sani
Hankali cos when you start to do better maniru
Sai ka gan sun fara adu’a ka fadi wallahi

Sun zo kallo mun Koma Kallon su (Muna kallon su)
Sun zo kwallo kuma sunzo da kwallon su (kwallon su)
An gwada wasa kuma mun nuna munfisu (wallahi mun fisu)
Shaho na nan zuwa tashi dawisu
Sun zo kallo mun Koma Kallon su (Muna kallon su)
Sun zo kwallo kuma sunzo da kwallon su (kwallon su)
An gwada wasa kuma mun nuna munfisu (wallahi mun fisu)
Shaho na nan zuwa tashi dawisu

Eh mana , eh mana zooona
Eya ah ai ...

Eh mana Musa dan sahara
In yayi kasa ai Sai a kara
In yayi sama toh mu muka daka
Inka karan Toh ni ne na buga
Ehhhh (2X)
Credits

About “Kallo” by Morell

Read the complete lyrics to "Kallo" by Morell in 2018. On Lyrks you can follow along with the full text, explore the artist's discography, and discover related songs. The track is often categorized under Rap.

"Kallo" is performed by Morell. in 2018 This page provides the full lyric text for fans who want to sing along, study the songwriting, or compare versions across releases. Lyrks organizes lyrics by artist and song slug so you can bookmark and share a stable URL. Music lyrics help listeners connect with emotion, narrative, and rhythm in a track. Whether you are learning English, researching a favorite chorus, or preparing for karaoke, having accurate line breaks and section labels (verse, chorus, bridge) makes the experience easier. We link to the official artist profile on Lyrks where available, including biography snippets, top songs, and chart placements when we have that data. If you enjoy "Kallo", explore more songs by Morell using the links below. Chart and trending pages on Lyrks highlight what listeners are searching for this week. For copyright or correction requests, see our DMCA and contact pages.

View all songs and biography for Morell · Trending lyrics · Billboard Hot 100

Frequently asked questions

"Kallo" is credited to Morell. Songwriting credits may include additional writers listed on the release; check the credits section on this page for linked collaborators.

Album information for "Kallo" is not available in our database yet. You can still read the full lyrics on this page.

Visit the Morell artist page at /artist/morell for biography, popular tracks, and links to more lyric pages.


Lyrks
Lyrks

Your gateway to the world of music lyrics.

Product

Features


© 2026 Lyrks. All rights reserved.