Lyrks
Lyrks
Lyrks
Cover Art

Rayuwata Lyrics by Umar M Shareef

2022

[Hook]
Lalalalalla Lala-Lalallah, Lalalalalla Lala-Lalallah
Ehh Rayuwata, Kece Rayuwata
Kaine Ne daidai ni, Ba Cuta Ba Cutuwah
Rayuwata Kaine, Rayuwata Kece daidai ni, Ba Cuta Ba Cutuwah
[Verse 1]
Ke Na Saka A Bwangon Littafina
Wanda Yake Dauke Da Duk Labarina
Aurenki Karshen Lissafi Na
In na Rasa ki Rannan An Rufe Babina, Kunji Sai Kuyi Shaida
Rayuwa na bada, Na Aminta Ku Yada
Mai ki Idonsa Ya Kauda
Ban Dauka Ba, Kar In Shiga Damuwa
In Ba Kal Ba, Ina Fada Ruwa
Son ka a Raina Tamkar Zanen Zabuwa
Ba Batun Ka Dishe Ko Kayo Goguwa
Ana Ta Kawo Suka Meke Faruwa?
Maimakon Ka Rage Kullum Sai Karuwa
Na Samo Yarinya Kyakkyawa, Kun Ganta Son Kowa
Tasa Mini Jin Dadi
In Ta Fito Kowa Na Ribibi, Gun Kallonta Yay Ta Rawa
A Jikinu Suna Kaudi
Oyoyoyoh Na Samo Dan Yaro Kyakkyawa
Kun Gansa Son Kowa, Yasa Min Jin Dadi
In Ya Fito Kowa Na Ribibi Gun, Kallonsa Yay Ta Rawa Jikinsu Suna
Kaudi
Da Turanci In Zan Zan Kiraki, Darling Tsarina
Da Larabci Kurrat'ainun Sanyi Na Idona
Faransanci Mon amour Shi ne Zabina
Kin Zarce Yadda Suke Tunani A Cikin Raina
Da Turanci In Zan Kiraka, Baby Na
Da Larabci Kuma Sannu Noorul Kalbina
Faransanci Ma ceris Abun Kauna
Ka Zarce Yadda Ake Tunani A Cikin Raina
Ehh Rayuwata, Kece Rayuwata
Kaine Ne Daidai, Ba Cuta Ba Cutuwah
Rayuwata Kaine, Rayuwata Kece Dai Dai Ni, Ba Cuta Ba Cutuwa
Idanu na Basu Gani In Baka Nan
Idanu na Basu Gani In Bakya Nan

About “Rayuwata” by Umar M Shareef

Read the complete lyrics to "Rayuwata" by Umar M Shareef in 2022. On Lyrks you can follow along with the full text, explore the artist's discography, and discover related songs. The track is often categorized under Pop.

"Rayuwata" is performed by Umar M Shareef. in 2022 This page provides the full lyric text for fans who want to sing along, study the songwriting, or compare versions across releases. Lyrks organizes lyrics by artist and song slug so you can bookmark and share a stable URL. Music lyrics help listeners connect with emotion, narrative, and rhythm in a track. Whether you are learning English, researching a favorite chorus, or preparing for karaoke, having accurate line breaks and section labels (verse, chorus, bridge) makes the experience easier. We link to the official artist profile on Lyrks where available, including biography snippets, top songs, and chart placements when we have that data. If you enjoy "Rayuwata", explore more songs by Umar M Shareef using the links below. Chart and trending pages on Lyrks highlight what listeners are searching for this week. For copyright or correction requests, see our DMCA and contact pages.

View all songs and biography for Umar M Shareef · Trending lyrics · Billboard Hot 100

Frequently asked questions

"Rayuwata" is credited to Umar M Shareef. Songwriting credits may include additional writers listed on the release; check the credits section on this page for linked collaborators.

Album information for "Rayuwata" is not available in our database yet. You can still read the full lyrics on this page.

Visit the Umar M Shareef artist page at /artist/umar-m-shareef for biography, popular tracks, and links to more lyric pages.