Lyrks
Lyrks
Lyrks
Cover Art

Bankwana Lyrics by Hamisu Breaker

0

Soyayya akwaita da dadi
Bankwana da masoyi kuna
Da so zaimin uzuri
Da zai saka taji kaina
To amma taimin riko na sakaina
Ina kaunarta, itama tana kaunata tace
Ina begenta, itama tana begena tace
Dukan cancanta, ta bani wai kaina ta, mace
Ashe soyayya nasa, mutum kaine yayi hazo
Ya dinga bayani musamman idan so yayi dandazo
Daka tuna mai sonka saika ganeshi ya naima gizo
Kina kallona na sanki ne batun yanzu ba
Ashe inkin buya cew kike baki ganeni ba
Nasan nidai ina, ina sonki ko baki
Amsani ba heya
Bani babu zama da masoyi
Maisa nayi kuka
Sannan ba rabuwa da masoyi
Mai share mini kuka
Ni a zatona inna soki
Son gaskiya banyo zari ba
Dan ko shi son
Ban dauka zai tsinkamin tukuta ba
Ni fa sonki nake
Ba cewa nayi nazo muyi gaba ba
To dan allah
Ina soki miyene laifina na taso
Nazo miki, duk wani farin ciki
Ko walwala nabar mik tilas ne
In shaida miki
Ko za'a jingineni a tsire ban daina farmaki
Ko za'a tsangwameni, bayan gari a kaini
A kini ko a soni
A karni ko a barni
Ke kinfa tsokanoni
Hakurinki karki bani
Nina nuna miki so amma kekuma bakimin karaba
Ja'irar yarinya
Ke nakewa soyayya
Da aniya fara laya, nina biki kin sauya
Ba waina bane amma naga kinata jujuyani
Ae ba so bane
Shine ya sanya muke yawan sabani
Mai hakuri a so
Mai hakuri a so dawo
Wallahi bazan dawo ba
Mai hakuri a so
Kai nasha wuya
Mai hakuri a so dawo
Mai hakuri a so
(Da kenan)
Mai hakuri a so dawo
Wallahi bazan dawo ba
Mai hakuri a so
Kai nasha vuya
Mai hakuri a so dawo
Ni nace bazan dawo ba
Mai hakuri a so
Ai hakuri bau zama hauka ba
Mai hakuri a so dawo
Kuma soyayya ba yakine ba
Mai hakuri a so
Ta dauka bansan kaina ba
Mai hakuri a so dawo
Batasan zaniya hada kayana ba
Bankwana, bankwana, bankwana, bankwana
Soyayya akwaita da dadi
Bankwana da masoyi kuna
Da so zaimin uzuri da zai saka taji kaina

About “Bankwana” by Hamisu Breaker

Read the complete lyrics to "Bankwana" by Hamisu Breaker. On Lyrks you can follow along with the full text, explore the artist's discography, and discover related songs. The track is often categorized under Pop.

"Bankwana" is performed by Hamisu Breaker. This page provides the full lyric text for fans who want to sing along, study the songwriting, or compare versions across releases. Lyrks organizes lyrics by artist and song slug so you can bookmark and share a stable URL. Music lyrics help listeners connect with emotion, narrative, and rhythm in a track. Whether you are learning English, researching a favorite chorus, or preparing for karaoke, having accurate line breaks and section labels (verse, chorus, bridge) makes the experience easier. We link to the official artist profile on Lyrks where available, including biography snippets, top songs, and chart placements when we have that data. If you enjoy "Bankwana", explore more songs by Hamisu Breaker using the links below. Chart and trending pages on Lyrks highlight what listeners are searching for this week. For copyright or correction requests, see our DMCA and contact pages.

View all songs and biography for Hamisu Breaker · Trending lyrics · Billboard Hot 100

Frequently asked questions

"Bankwana" is credited to Hamisu Breaker. Songwriting credits may include additional writers listed on the release; check the credits section on this page for linked collaborators.

Album information for "Bankwana" is not available in our database yet. You can still read the full lyrics on this page.

Visit the Hamisu Breaker artist page at /artist/hamisu-breaker for biography, popular tracks, and links to more lyric pages.