Lyrks
Lyrks
Lyrks
Cover Art

Yar Arewa Lyrics by Hamisu Breaker

0

Duk wanda yayi gamo da abin kauna bai son rabewa
Indai kwa ya rabe nishadi nai yai tarwatsewa
Sirrin farin ciki soyayya nee ba takurawa
Maiso asoshi kanso babu abinda bazai iyaba
Na durkusa akan gwiwa taa dan kuskure nayi
Ki yafiya gareni dan kin kama mini har maganai
Nemanki na karade kauye na koma birane
Fito naganki muyi kallon kauna kinji yar arewa
Sirrin dake cikin raina duka nee zan bayyanawa
So yayi tsistsigi na taka yayyi mini illatarwa
Ni bani fasa yarda domin kin zama rayuwata
Manta dake hakan bansan yauushene zan iyaba
Kukan dani nake da kishirwa bata gusheba
Duk da nasani rabuwa bata zamto mutuwa ba
Amma ki shaida in bangankiba gida bazan komaba
Dan babu lafia in bake nima bazan iyaba
Dashen da kikka min wata 'ya bazan so tayi girbi ba
Nazo da lallama hauragiya bazan fara gwaji ba
Garinmu yai shiru sam banajin koda tsuntsaye
Ina zan bincika dan nasan ke bakya da kawaye
Nazamma majjanun kanki ban shakkar kowaye
Akan nemanki yau na kodewa zafin sawaye
Bazana soki dan kyau ba ko dan surarki
Sai dan halinki hakuri nasan yauma ni nakureki
To karki manta dama tausayi alkhairi nee
Kimin ni affuwa ra'ayina kanki bazai canza ba
Na tambaya gurare ance bakya abokin gaba
To karki kirkireta akaina ni bazan jure ba
Cinkon fure ki karba sanya shi 'yar baba
Kina a zuciya abadan nima bazaki fice ba
Kallo na ruduwa ya zamo ina yiwa mataye
Sam basu burge hamisu ra'ayina dayya 'yar arewa

About “Yar Arewa” by Hamisu Breaker

Read the complete lyrics to "Yar Arewa" by Hamisu Breaker. On Lyrks you can follow along with the full text, explore the artist's discography, and discover related songs. The track is often categorized under Pop.

"Yar Arewa" is performed by Hamisu Breaker. This page provides the full lyric text for fans who want to sing along, study the songwriting, or compare versions across releases. Lyrks organizes lyrics by artist and song slug so you can bookmark and share a stable URL. Music lyrics help listeners connect with emotion, narrative, and rhythm in a track. Whether you are learning English, researching a favorite chorus, or preparing for karaoke, having accurate line breaks and section labels (verse, chorus, bridge) makes the experience easier. We link to the official artist profile on Lyrks where available, including biography snippets, top songs, and chart placements when we have that data. If you enjoy "Yar Arewa", explore more songs by Hamisu Breaker using the links below. Chart and trending pages on Lyrks highlight what listeners are searching for this week. For copyright or correction requests, see our DMCA and contact pages.

View all songs and biography for Hamisu Breaker · Trending lyrics · Billboard Hot 100

Frequently asked questions

"Yar Arewa" is credited to Hamisu Breaker. Songwriting credits may include additional writers listed on the release; check the credits section on this page for linked collaborators.

Album information for "Yar Arewa" is not available in our database yet. You can still read the full lyrics on this page.

Visit the Hamisu Breaker artist page at /artist/hamisu-breaker for biography, popular tracks, and links to more lyric pages.